Afirka
TRT Afirka Labarai
Afirka
'An mayar da yankinmu saniyar-ware wurin rabon ayyukan gwamnatin tarayya'
Gwamnonin Arewa maso Gabashin Nijeriya sun yi ƙorafi dangane da wasu abubuwa da ke ci musu tuwa a ƙwarya daga ciki har da yadda titunan yankin da layin dogo suka lalace da kuma rashin saka yankin a wasu ayyuka na gwamnatin tarayya.Labarai
Duniya
Taron Kasashen Larabawa bai dauki matakin ladabtar da Isra'ila ba
A wajen taron na Bahrain, shugabannin kasashen Larabawa 22 sun bukaci da a kai dakarun wanzar da zaman lafiya na MDD Yammacin Gabar Kogin Jordan da Gaza, amma kasashen sun gaza daukar matakin ladabtar da Isra'ila da ke aikata kisan kiyashi a Gaza.Türkiye