Afirka
TRT Afirka Labarai
Afirka
Jam'iyya mai mulki a Togo ta samu gagarumar nasara a zaɓen majalisar dokoki — Hukumar Zaɓe
Jam'iyyar Union for the Republic ta Shugaba Gnassingbe ta samu gagarumar nasara a zaɓen majalisar dokokin Togo, bayan kwaskwarimar da aka yi wa kundin tsarin mulkin ƙasar wadda ta sha suka daga wurin 'yan hamayya.Labarai
Duniya
Kafar watsa labaran Masar ta ce akwai alamun nasara a tattaunawar Gaza da Isra'ila
Isra'ila ta kwashe kwana 210 tana yaƙi a Gaza, abin da ya yi sanadin mutuwar Falasɗinawa aƙalla 34,622 — kashi 70 jarirai ne da ƙananan yara da mata — sannan suka jikkata fiye da mutum 77,867 kana sama da mutum 10,000 na binne a ɓaraguzan gine-gine.Afirka
Sudan na dab da faɗawa cikin 'bala'in yunwa mafi girma a duniya' — MDD
Shirin Samar da Abinci na Majalisar Ɗinkin Duniya ya yi gargaɗi cewa "lokaci yana ƙurewa a ƙoƙarin hana faɗawa cikin bala'in yunwa" da watsuwar yaƙi a yankin El Fasher sakamakon rashin samun damar shigar da kayan agajin jinƙai.Duniya